Labaran Kannywood

Ayyiriri! Kalli Hotuna da Bidiyoyi na Auren Aisha Izzar so tare da Mujin ta

Masha Allah Kalli Bidiyo da Hotuna na Kafun Aure na Jaruma Aisha Izzar so tare da Mujin da zata Aura.

Kamar dai yadda muka saba kawo muku Labarai Masu inganci, masu Nishadantarwa, ayau ma dai mun dawo muku Labari da Dumi Duminsa.

Mun dawo muku Bidiyo da Hotuna na Kafun Aure na Fitacciyar jarumar Kannywood wato Aisha Najamu tare da Mujin da zata Aura.

Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye a kasan wannan Bidiyon:

▶️ PLAY

So gamun Jini an cika da Mamaki bayan
bayyanar Hotunan Kafin Aure na Jaruma
Aisha Najamu tare da Jarumin TikTok
Mashkur Shanu Tun dai Watanni biyu da Suka gabata ne Soyayya ta barke tsakanin jarumar shirin Izzar So A’isha Najamu tare da Fitaccen Dan TikTok din nan Watau Mashkur Shanu.

Yawancin Masu bibiyar Jarumar a Shafin ta na Tiktok Za’a ga tana Yawan wallafa
hotuna da faifan bidiyon ta tare da jarumin na TikTok a wata irin shiga wacce take bayyana tabbas akwai Soyayya a Tsakanin Su.

Hakazalika Abokin Mashkur din Watau
Ashiru idris wanda akafi sani da mai
Wushirya shima yana yawan wallafa
hotunansu a shafinsa tare da bayyana cewa Allah Ya kaimu lokacin Abokina.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN