Labaran Kannywood
Ayyiriri: Murja Kunya ta samu Mujin Aure Wanda Zaiyi Wuff da ita
DA DUMÍ – DUMÍ: Jarumar TikTok Murja Ibrahima Kunya Ta Samo Mijin Aure Wato Dakta Sheriff Almuhajir Da Zata Miƙa Sunàn Sa A Hisbah
Dakta Sheriff Almuhajir ya Bayyana a shafinsa na sadarwa cewa ashe haka Murja kunya ta ke yarinya mai hankali da nutsuwa, Masha Allah. Gaskiya kar ku yi mamakin ganin sunan almajiri a list din auren zawarawan Kano.
Gaskiya da Gani dai Sun dace da juna, Allah ya Sanya Alkhairi.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY