Labaran Kannywood

Ba a Layin Ruwa ba Gidana ko a layin lantarki na gina, Ganduje bai isa ya rusa ba sai dai idan wani zai gina min – Rarara

A fatin da ya gabata ne Hukumar KNUPDA a jahar Kano ta shirya tsaf don rusa gidan mawaƙin siyasar Nan Dauda Adamu Abdullahi Wanda akafi sani da Rarara

Idan za’a iya tunawa a kwanakin baya hukumar ta KNUPDA tafitar da sanarwar dake nuni da cewa ta gano cewa gidan mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara an gina shi ne akan hanyar ruwa kuma ba bisa ƙa’ida ba.

Al’ummar kasa, musamman Yan jihar Kano na alakanta Wannan abubuwan dake faruwa da mawaƙin sakamakon wakar daya fitar Mai suna #LEMA TASHA KWAYA” Wanda akajiyo Yana ambatar Wani Suna ‘Hankaka” Wanda Al’ummar jihar ke cewa da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yake.

Sai daga biyani Rarara ya Bayyana cewa Ganduje Bazai rusa masa gida ba ko a layin lantarki ne ya gina gidanshi.

Gadai Cikakken bidiyon 👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN