Labaran duniya

Ba’a yiwa Abduljabbar Kabara adalci ba – Alan Waka ya Caccaki Gwamnatin Ganduje

Ba’a yiwa Abduljabbar Kabara adalci ba – Alan Waka ya Caccaki Gwamnatin Ganduje

Fitaccen mawaki a kasar Hausa wanda ya sami lambobin yabo da dama Aminu Ladan wanda akafi sani da Alan Waka.

Mawakin yayi wata wallafa a shafinsa na sada zumunta na Tiktok,a inda ya hada bidiyon mutum biyu wancan yanayi shi kuma yana gyada kai yana sauraro ba tare dayace uffan ba (Duet).

Alan yayi da bidiyon wasu karatukan Sheikh Abduljabar Kabara ne,da kuma wasu yankuna na karatun Malaman Izala,shi dai baiyi magana ba,amma dai tuni mutane suka yanke hukunci sukace yana tare da Abduljabar Kabara.

Mutane da dama sunyi ca akansa,yayin da wasu suke ganin tabbas abunda akayiwa Malamin siyasa ce zalla.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su,ga dai bidiyoyin ku kalla kuyi alkalanci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN