Kannywood
babbar diyar Jarumin Kannywood Abba El- Mustapha tayi ta Haddace Alkur’ani Mai girma, Allah Yasa Albarka
Masha’Allah (Aisha) babbar diyar
Jarumin Kannywood Abba El- Mustapha tayi ta Haddace Alkur’ani
Mai girma, Allah Yasa Albarka.
Jarumi Abba El-Mustapha shine ya
wallafa Hotunan diyar tashi a Shafin
sa na Instagram inda ya bayyana
Kamar haka.
“I am proud of you my Daughter,
AISHA ABBA EL -MUSTAPHA(Lateefa).
Ta haddace Al-Qurani Mai Girma Tana Shekara Sha Biyu(12Years) A
Rayuwarta.
Allah ya Kara Albarka a rayuwarki
yasa Al-Qurani ya zama Gatanki”