Labaran duniya

Babbar Magana: Bidiyon Yadda wata Tsohuwa mai Shekara 80 ta Haifi Santaleliyar ta Girgiza jama’a

Ikon allah sai kallo ~ yadda wata tsohuwa me shekara 80 ta Haihu wannan labarin ya girgiza mutane, Har abun yasa ba haushe yace ikon allah sai kallah kuma abun mamaki baya taba karema musamman a wannan zamanin na yanzu dole kuyi mamakin wannan labarin tirkashi.

tsohuwa me shekara 80 ta Haihu kamar yadda muke samun labari yanzu yanzu a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wannan lamarin domin ba a taba samun mutum mai irin wannan shekarun ta Haihu ba.

Babbar magana yanzu muke Samun Wannan labari Akan cewa wata Tsohuwa me shekara 80 ta Haihu kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon ka kalla.

Zaku iya kallon Bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN