Kannywood
Babbar motar da jarumi Adam A. Zango yake hawa da ta kai ₦20,000,000
Babbar motar da jarumi Adam A. Zango yake hawa da ta kai ₦20,000,000
A. Zango ya Wallafa hotunan sabuwar motar sa a shafin sa na Instagram a ranar Talata. Jarumin da ake yi wa lakabi da Prince Zango ya yi alfahari da cewa wannan lokaci ne na banbance kansa da sauran jaruman.
A lokacin da ya siyo wannan motar da yawa daga cikin mutane suna daukarsa a matsayin wanda yafi kowa mota mai tsada a duk kannywood duk da a lokacin naziru sarkin waka yana da babbar motar da yafi nashi.
Wannan motar a lokacin da ya shiyo ta a 2019 takai naira miliyan ashirin da biyar ( ₦25,000,000 ).
Source: https://arewasite.com.ng