Labaran Kannywood
Babu Abunda yake Matukar Batamun Rai Kamar innatuna Zan Mutu Inji Maryam Yahaya
Fitacciyar jarumar Masana’antar Kannywood Jaruma Maryam Yahaya Ta daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suke taka rawar gani a cikin masana’antar.
Maryam Yahaya ya bayyana Abubuwa daban daban game da rayuwarta, ta bayyana hakanne a wata hira ta musamman da akayi da ita a safiyar yau.
Inda jarumar take bayyana cewa Babu Abunda yake Matukar Batamun
Rai Kamar innatuna Zan Mutu Inji
Maryam Yahaya
Zaku iya kallon Bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: