Labaran Kannywood
Bani da buri face na Auri Dr Isa Ali Pantami Cewar jarumar fina finan Hausa Hadiza Gaban
Jarumar kannywood Hadiza Aliyu Gaban ta ce bata da wani buri face ta aure malamin addinin Dr. Isa Ali Pantami.
Ko shekarar da ta gabata sai da Ministan sadarwa ya yi wa Jaruma Hadiza Gabon ‘kwamen’ a shafinta na ‘twita’ abun da ya janyo ce-ce-ku-ce ke nan, inda mutane da dama suka yi zargin akwai alaqa mai karfi tsakanin Pantami da Jaruma Hadiza Gabon.
Hadiza Ali Gabon ta kasance jaruma ta farko a Masana’antar Kannywood da take temakawa mabukata da kuma masu fama da rashin lafiya ko wacce irice, Ko a kwanan jarumar ta dauki abokiyar aikin ta maryam yahaya domin a duba lafiyar ta a wani a sibiti dake Abuja.