Labaran duniya

Bani Na Lalata Rayuwar Safara’u Ba Ko Kanwata Ce Zanyi Mata Abinda Yafi Haka – Mr 422

A safiyar yau shafin BBChausa sun wallafa hirar da sukai da mawaki Mr 442 ya bayyana duk abubuwa da Safara’u take tana yi don ta jawo hankalin masoya da nishadi

Ya shaida ba kamar yadda mutane suka dauka ba, bai da hanu wajen lalata tarbiyarsa kuma ko kanwarsa ce yaga wani yana mata abind ayake wa Safara’u zaiji dadi kwarai da gaske kamar yadda amihad.com taji.

Ga dai bidiyon hirar nan ku saurara a kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN