Labaran duniya
Bidiyo: Allah Sarki Duk Najeriya babu Abun tasayi kamar Muhammadu Buhari~Sheikh Bello yabo
Bidiyo: Duk Najeriya babu Abun tasayi kamar Muhammadu Buhari~Sheikh Bello yabo
Shararren Malamin addinin musuluncin wato Sheikh ya bayyana abubuwan da ake shirin kullama shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda yace, a iya fahimtar da yayi yana zagayene da munafukai.
Ya bayyana hakan a yayinda yake tafsirinsa na yauda kullum, zaku iya kallon Bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: