Labaran duniya

Bidiyo: Innalillahi! Makiyaya Sun Datse Masa Hannu Sakamakon Hanasu shiga Gonarsa da yayi

ALLAH KA RABA MU DA MUGU😭😭😭 😭

Wannan Mutumin Da kuke gani daga Jahar sokoto Yana noma a Gona Domin rufawa iyalansa Asiri cikin Irin wannan yanayin mutane ke ciki kawai wasu marasa imani sukaje suka sare masa hannu har Hannun Ya fadi Sannan suka gudu, Gashinan rike da hannun nashi kamar yanda Zaku Gani a Cikin Bidiyon

Muna Allah Ubangiji Ya bashi lafiya su kuma Allah ya tona Asirin su Amin.🤲

GADAI BIDIYON ANAN 👇 

                      PLAY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
KALLI BIDIYON ANAN