Labaran duniya
Bidiyo: Ita Fa Mace Da Ka Bata Abinci Gara Ka Sadu Da Ita, Cewar Sheikh Khalil
Ita Fa Mace Da Ka Bata Abinci Gara Ka Sadu Da Ita, Cewar Sheikh Khalil
Fatawar fitaccen Malamin Islamar nan a Nijeriya Sheikh Ibrahim Khalil, ta tada ƙura bayan ya bayyana a cikin wani faifan Bidiyo inda ya shawarci maza da su riƙa saduwa da matayensu a kai a kai duba da yanayin da ake ciki na yunwa da fatara.
Malamin ya ce “Ita fa mace tafi son ka sadu da ita fiye da ka bata abinci, ko gidanka babu abinci matukar ka iya saduwa da matarka to ba zata damu da yunwar ba saboda mata sun fi son jima’í fiye da komai a Duniya.” In ji shi kamar yadda ya bayyana a cikin Wannan Bidiyon:
GADAI BIDIYON 👇
Shin ko kun gamsu da wannan fatawa ta Shehin Malamin?