Labaran Kannywood
Bidiyo: Kalli yadda Larabawa suke Rawar wakar WARR na ado gwanja a Masallaci
Wannan wakar ado gwanja ta WARR ta karade kasar Nigeriya har da kasashen ke tare kamar su Nijer, kamaru da cadi da ma sauran ƙasashen duniya.
Daga karshe an kalli wasu larabawa suna rawar wakar inda ta WARR kalli bidiyon a kasa.