Labaran duniya
Bidiyo: Yadda Bello Turji Yaji Uwar Wuta Ya Arce Da Gudu A Yayin Da Sojoji Suka Kai Masa Hari A Kauyen Zamfara..
A labarin da muke samuwa Yanzu Yanzu shugaban yan bindiga Bello Turji ya yarce bayan yaji sojoji sun kai Masa Hari a yanzu haka ga Video.
Kamar yadda kuka sani bello Turji ya kasance shahararan dan bindiga kamar yadda a yanzu haka Ankai Masa Hari kuma Yasha dakar a yanzu haka ga wannan Videon domin kaga yadda abun ya kasance