Labaran Kannywood
Bidiyon Nafisa Abdullahi tana Zukar taba a yawon Bude ido Ya Janyo mata Magana
Yanzu Yanzu mukaci karo Wani Bidiyon Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood wata jaruma Nafisat Abdullahi wacce tayi kaurin Suna a cikin Shirin Labarina.
Tun watannin da suka gabata ne Jarumar ta ketare kasan Ingila dan Gudanar da kasuwancinta da kuma yawon bude ido.
Sai dai wani sabon Bidiyon da tafitar jiya jarumar ta bayyana cikakken wani yanayin da ya janyo mata cece-kuce inda ta bayyana tana zukar tabar shisha wanda hakan ba halinda aka saba ganinta ba.
Tayi Bidiyon ne a yayinda tafiyo yawon shakatawa, wanda yanzu zakuga Bidiyon a kasa: