Labaran Kannywood

Bidiyon Rahama Sadau Da Yakubu Muhammad Suna Rungumar Juna Harda Simbatan Juna

An Bankado Wani Tsohon Bidiyon Jaruma Rahama Sadau Da Jarumi Yakubu Muhammad Suna Rungumar Juna Tare Da Sumbata Inda Lamarin Ya Janyo Cece Ku Ce A Wajen Mutane.

Wannan Bidiyon An Dakkoshi Ne A Cikin Wani Shirin Yan Kudancin Nigeria Wato Nollywood (MTV Shuga Naija) Wanda A Shirin Rahama Sadau Da Yakubu Muhammad Din Sun Fito A Matsayin Ma’aurata Ne. Kuma Su Kamar Yanda Ku Sani A Fina Finan Su Na Kudanci Rungumar Da Sumbata Ba Komai Bane A  Wajen Su, Inda Mu Kuma Anan Fina Finan Mu Na Arewaci (KannyWood) Ya Haramta.

Ga Bidiyon Anan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN