Labaran Kannywood

Sabon Bidiyon Rawar Iskancin Safara Na Shafa Nonuwa ya Tada Sha’awar Al Umma yabar Baya da Kura

Sabon Rawar Iskancin Safara’u Na Shafa Ninuwa, Bayan Kama Mr442, Ubangidan Na Safara’u, Mawakiyar Ta Saki Wasu Bidiyoyinta Ra Rawar Banza Inda Take Wasa Da Ninuwanta, Lamarin Da Ya Jawo Cece Kuce.

Matashiyar Ta Saki Sabbin Bidiyon Nata Ne A Shafin Sadarwa Na Tiktok, Inda Bidiyon Nata Ya Jawo Cece Ku Ce A Gurin Mutane.

Hakan Yasa Wasu Da Yawa Ke Ganin Kamar Safara’u Batayi Wani Jimami Na Kama Ubangidan Nata Ba Da Akayi A Kasar Nijar, Tare Da Ola Of Kanobi

Safara’u ta gindaya tsauraran saruɗɗa ga masu son aurenta.

ZUWA GA MASU SON AURENA:

Zan aureka idan ka cika dukkan waɗannan sharuɗɗun

Na farko dole mu yi yarjejeniya a rubuce kasa hannu nima in sa, cewar bayan ka aureni za ka barni in ci gaba da sana’a ta wato rawa da waƙa.

Na biyu idan ba za ka barni ba to za ka bani jarin naira miliyan 100 domin in fara zuwa Dubai ina siyo kaya ina siyarwa.

Na ukku dole ka bani kyautar gida a Kaduna da Abuja da kuma motar hawa wacce ta kai darajar naira miliyan 15.

Idan ka ga za ka iya to ka ajiye min number wayarka zan kira ka.

Don Allah masoyana ku taya ni tura wannan saƙon zuwa sauran groups don jama’a su ƙara gani ko zan samu mai cika waɗannan sharuɗɗan.

Nagode:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN