Labaran Kannywood

Bidiyon Tsiraicin Sadiya Kabala A Bikin Halima Atete

Bayyana Tsiraicinta Da Tayi A Bikin Halima Atete Yasa Mutane Sun Taso Sadiya Kabala A Gaba,. A Shafukan Sada Zumunta An Sako Jaruma Sadiya Kabala A Gaba Kan Wasu hotuna Da A Wallafa Wajen Shagulgulan Bikin Jaruma Halima Atete.

Shidai Wannan Kayan Da Jarumar Tasa, Ya Fidda Ts*raicinta A Fili Inda Mutane Ke Ganin Hakan Bai Dace Ba. Inda Kirjinta Ya Bayyana Sosai A Waje, Tana Kan Suka Wajen Mabiya A Shafukan Sada Zumunta. Sai Dai Kuma Da Ganin Alamu. Ire Iren Maganganun Nan Baya Damun Jarumar.

A wani Bangaren kuma Wata Zankadediyar Budurwa Kyakkyawa Na Neman Miji A Kano

…ta ce ta yafe kayan lefe, amma ba ta son saurayi kazami

Wata Kyakykyawar Budurwa a Kano zaman gidansu ya isheta ta kosa tana son ta shiga daga ciki aure take so Saboda yawancin kawayenta duk sun yi aure har da ‘ya’ya.

Wannan tsaleliyar budurwar mai abin tausayi ta ce Samari da Alhazan birni suna ta zuwa gurinta wai suna kaunarta ammma abin mamaki babu wanda yake zuwa da zimmar yin aure sai dai su ce su je otel su kwana.

Budurwar ta ce ita ta san kyawun da Ubangiji ya ba ta ga gayu sune ya sa maza suke ta rububin zuwa gurinta da niyar fasikanci.

Budurwar ta zargi kyau ta ce kyau ko wahala ga shi yanzu shekarunta 26 ba ta yi aure ba maza suna bata mata lokaci saboda kyawunta.

Budurwar wacce ta zo gidan Radio Rahma ta ce tana da ilimi ita yanzu in ta samu mijin da zai aureta tsakani da Allah Wanda zai so ta ba don kyawunta ba tana bukatar haka

Budurwar ta ce ta yafe kayan Lefe duk abin da mijin ya kawo za ta karba sannan ko a bukka zai ajiyeta zata yarda ta zauna domin zaman auren take bukata amma tana da sharadin bata son namiji kazami domin ba za ta iya zama da miji kazami ba.

Duk mai bukata ya garzaya gidan radio Rahma don samun cikakken Bayani Allah yakyauta ya hada kowa da rabonsa ya zaba mafi alkairi.

Daga Abbas Adamu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN