Labaran Kannywood

Bidiyon yadda Aka Saka Wakar Ado Gwaja na Warrr a Wajan Maulidin Annabi SAW

Subhanallahi! Wannan Iskanci ko Maulidi, Kalli yadda Yan Maulidi suke Casewa da Wakar Ado Gwanja Warr!

A yanzu yanzu mukaci karo da wani Bidiyo inda ake Rawar badala a wajan Mauludin Manzon Allah S.A.W.

Wakar Ado Gwanja na Warr Haramtaccen waka ce wanda irin kalaman da akeyi a cikin tasa gwamnatin Kano karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta haramta saka wakar a tashoshin Radio.

Wakar Tun a baya ta tada kura Musamman inda aka nemi Ado Gwanja a Kotu tun kafun Yasake sabuwar.

Sai dai abun ban Haushin Shine, Mukaga Al’ummar Annabi S.A.W sun Saka wakar a Yayin da ake nuna farin cikin Kama watan  Mauludin Annabi. Wanda a yanzu haka zamu saka muku Bidiyon kugani

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN