Bidiyon Yadda Ali Nuhu ya haɗa gagarumin Bikin cin abinci ga jaruman kannywood
- Yadda Ali Nuhu ya haɗa gagarumin Bikin cin abinci ga jaruman kannywood
Fitaccen jarumin Jarumin Masana’antar kannywood wato Ali Nuhu Muhammad wanda akafi sani da Ali nuhu yayi wani abin azo a gani wanda ake ganin babu wani jarumi wanda zai iya wannan abun saboda shima ba karamin hamshaqin mai kudi bane acikin manyan jarumai da kuma frodusosi shi yasa yayi wannan abun kuma ba karamin farin ciki yasa wa’yannan jaruman acika ba
Babu wanda baisan sarki Ali Nuhu shine wanda yake shirya wani sabon shiri mai dogon zangon ” Alaqa” wanda kuma yanzu yake tashi a cikin fitattun fina finan kannywood ba, Mutane da dama sun Hallaru kama jaruman ciki shirin da wasu jaruman kannywood.
Anga fuskokin fitattun jarumai mata da maza wanda duk sun samu halartar wajen wannan cin abincin da sarki Ali Nuhu ya hagayyacesu sannan kowa ya bayyana yadda yaji farin ciki yayin wannan taron
Gadai Bidiyon kai tsaye a kasa: