Labaran duniya

Bidiyon Yadda Kotu ta Yankewa Wani Matashin da Yayi Lalata da Wata Mahaukaciya Hukuncin Sai Ya Aure ta.

Kotu ta Yankewa Wani Matashin da Yayi Lalata da Wata Mahaukaciya Hukuncin Sai Ya Aure ta.

Wannan da kuke gani wani matashi ne dan kasar Zambia da aka kama da laifin yin lalata da wata mahaukaciya.

“Shine akan yanke masa hukunci na adalci aka ba shi zabi biyu, ko dai a yanke masa hukuncin zaman gidan yari na shekaru 10 ko kuma ya aure ta ba rabuwa.”

Shin yaya kuke ganin wannan hukuncin? Kuma wani hukunci yafi dacewa da shi da ya ɗauka ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN