EducationLabaran Kannywood

Bidiyon Yadda Murja Ta Raba Taliya a Kauyensu ya Zagaye Duniya

Fitacciyar yar Tiktok dinnan Murja lbrahim Kunya tayiwa Yan kauyen su shatara ta arziki ta raba musu Taliya.

Jarumar ta samu yabo daga wajen jama’a
da fatan Allah ya karba, yayin da wasu kuma suke ganin bai kamata tayi bidiyo ba a yayin da take rabon nata.

KALLI BIDIYON ANAN 👇 

Kuci gaba da kasancewa damu domin
samun labarai da dumidumin su, mungode!

Dan Kallon Bidiyon Kadannan Koren rubutun dake kasa:

FULL VIDEO

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN