Labaran duniya

Bidiyon Yadda Rarara da Saura tawagarsa Suka Taya GAWUNA Murnar Cin Zabe a gidansa.

Masha Allah Kalli Bidiyon Yadda Rarara da Saura tawagarsa Suka Taya GAWUNA Murnar Cin Zabe a gidansa.

Kamar dai yadda aka sani Kotun sauraron
karar zaben gwamnan Kano ta soke nasarar Abba Kabir Yusuf, a matsayin halastaccen gwamnan jihar Kano.

Haka zalika, ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC, Watau Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya ci zaben gwamnan Kano na ranar 18 ga watan Maris na shekarar 2023 Wanda Hakanne tasa RARARA da Sauran Tawagarsa sukayi dandazo dan Taya GAWUNA Murna.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY VIDEO

Murnar Rarara ta Tawagarsa na faruwane Bayan da APC ce ta shigar da kara a gaban kotun tana kalubalantar nasarar Abba Kabir yusuf bayan hukumar zabe ta ayyana shi a matsayin wanda yayi nasara a zaben 18 ga watan Maris na 2023.

Cikin bangarorin da jam’iyyar APC ke kara a gaban kotun, har da hukumar zabe mai
zaman kanta ta kasa (INEC) da dan takarar da aka ayyana a matsayin wanda ya ci zaben gwamnan Kano, da kuma jam’iyyarsa ta NNPP.

A Karshe dai Kotu ta ayyana Dr Nasir Yusuf Gawuna a Matsayin wanda yaci zabe a jahar Kano Hakan Yasa wasu daga cikin jaruman Kannywood sukayi dandazo a gidan gawuna domin tayashi murna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN