Labaran Kannywood

Bidiyon Yadda Stephenie Na Dadin Kowa ta Raira Wakar Yabon Manzon Allah S.A.W

Stephanie Jarumar Cikin Shirin Dadin Kowa Na Arewa24, Tayi Karin Bayani Akan Wakar Yabo Ga Manzon Allah Da Tayi.

Gadai Bidiyon 

Jaruma Sarah Aloysious wacce aka fi sani da Staphanie a Dadin kowa ta yi karin bayani a kan wakar yabon manzon Allah (SAW) da ta yi wanda ya janyo cece-kuce.
Tun bayan bayyanar jarumar a wani bidiyo wanda ta yi shiga irin ta musulmai har da rufe kan ta tana rera wakar yabon Manzon Allah (SAW), mutane da dama suka dinga cece-kuce.

Wasu Na Ganin Hakan Cikin Abubuwan Mamaki, Wadda Ba Musulma Ba (Kirista) Tayi Yabo Ga Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wa Sallam. Amma Tarihi Ya Nuna Wasu Da Yawa Daga Cikin Mabiya Addinin Kirista, Suna Yabonsa Duk Da Bamu Tabajin Wanda Yayi Yabon Cikin Waka Ba Sai Ita.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN