Labaran Kannywood
Bidiyon Zafafan Wasan Ranar Independent tare da 442, Safara’u, Malika da Muryar yar TikTok a Maidugur
Bidiyon Zafafan Wasan Ranar Independent tare da 442, Safara’u, Malika da Muryar yar TikTok a Maiduguri
A jiya ne dai Najeriya tayi Murnar zagayowar ranar Samun yanci wanda ake gudanarwa a kowacce shekara dan tunawa da rana.
Mutane sun nuna farin ciki da Walwala musamman Manyan Attajirai da masu ruwa dake saki a cikin Najeriya ciki harda manyan jaruman Kannywood, mawaka da masu Barton is da dai sauransu.
Haka zalika 442 tare da Safara’u da sauran Abokan aikinsa suma ba’a barsu abaya ba inda suma suka zage dantse dan Nishadantarwa da Mutanen Maiduguri wanda a yanzu haka zamu saka muku Bidiyon:
zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye a kasa wannan rubutu: