Labaran Kannywood

Tofa! Rarara ya Tabbatar ma Ganduje Ba Sai da Takarda ba ~ Sai Gashi a Villa yana Wakar Tinibu

Tukashi! Rarara ya tabbatar musu ba saida takarda ba an gano shi a fadar shugaban kasa-yana wakar Tinibu.

Wato Lamarin rikicin Rarara da Ganduje abin sai kara zama abin kallo yake duba da yadda lamarin ke kara sauya salo a kowacce rana, inhar baku manta ba a jiya mun kawo muku labarin yadda takardar list din yan kwamitin yakin neman zaben Bola tinubůn na zaben 2023 ta bayyana wanda aka ga an cire sunan Rarara an maye gurbin sa da Abdul Amart mai kwashewa.

A yayin da ake wannan shi kuma tunima yana chan yana daukar videon wakokin da yayiwa tinibun wanda koda gani hankatin shi a kwance sairaha suke da abokan aikin sa ba alamar wannan takarda Ta daga masa hankali koda yake a cikin wakar sa ta
lema ta sha kwaya ya tabbatar da cewa shi harkar Tinubu ba sai da takarar ba.

Abunda yafi baiwa mutane mamaki shine yadda jiya aka hango shi Rararan a fadar shugaban kasa inda yake nishadantar da Al umma da wakokin Bola Ahmed Tinubu duk da ancire sunansa a list din.

Gadai Bidiyon:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN