Labaran duniya
Cikekken Bidiyon yadda Tinubu yake Motsa Jiki dan Tabbatar da Lafiyansa ga Jama’a
YANZU-YANZU: Sabón Bídíyón Magajín Shúgaban Ƙasa Muhammadú Buharì Na Jam’iyyar APC Bóla Tìnúbú Kénan Yaké Mótsa Jíkí Daga Kasar Ingíla.
Yanzun nan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC ya ɗora bidiyo sa yana kan keken training ya rubuta cewa “Da yawa sun ce na mutú; wasu kuma na cewa na janye daga yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa. To A’a. Gaskiyar ita ce: Ina da ƙarfi, ina da koshin lafiya kuma na shirya don bauta wa ƴan Nájerìya tun daga Rana ta ɗaya da zan zan hau ƙaragar mulki.”
Gadai Bidiyon a kasa: