Labaran duniya
Cikin Fushi da bacin rai Yanzu Yanzu Chana ta aikawa Nigeria wakisa akan Kisan Gillar dan Yayiwa Ummita
Labarin da muke samuwa Yanzu Yanzu kasar Chaina ta Rubutowa Nigeria Wasika Akan Kisan Gillar da dan kasar su yayi a Nigeria.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka labarin Wani dan chana wanda ya kasance Ummita Yayi Matukar zagaye duniya domin a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana wannan labarin.
A yanzu haka muke Samun Wani Labari Akan cewa kasar Chaina ta Rubutowa Nigeria Wasika kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaji yadda wannan maganar take domin a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan ga Video