Labaran duniya

Cikin Kuka Sheikh Kabiru Gombe ya Tona Wani Boyayyan Sirri

Cikin Kuka Sheikh Kabiru Gombe ya Tona Wani Boyayyan Sirri Wanda ake Boyewa akan Margayi Sheikh Abubakar Giro Argungu

Akwai wani abu da ya faru lokacin da Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya je ziyaran ta’aziyya na rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu

Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah yayi wasu maganganu da suka tashi kura a tsakanin Musulmi a gaban Shugaban Kungiyar Izala na duniya Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau da sakataren kungiya Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna tare da sauran Malamai a inda ake karban ta’aziyya

Wanda Wannan Dalilinne yasa Sheikh Kabiru Gombe ya Fasa Kwai ya Tona Boyayyan Sirrin da ake Boyewa:

GADAI BIDIYON 👇

Sheikh Asadussunnah yayi tsokaci ne game da yadda ake barin Malamai cikin wani yanayi musamman akan jinyar Marigayi Sheikh Giro Argungu, sannan ya nuna muhimmancin a yiwa shugabannin Kungiya uzuri sakamakon hidimar al’ummah ta musu yawa

Bayan ya gama jawabi sai Sheikh Kabir Haruna Gombe yayi ta’aliki, ya bayyana sirrukan da bai kamata ya bayyana ba, hakika sai da zuciyata tayi sanyi, na kara ganin girma da kimar shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau

Gadai Bidiyon Kai Tsaye Anan👇

Wasu masu gajeran fahimta sai naga suna kokarin aibata Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah cewa yaci mutuncin Shugaban Kungiyar Izala, wanda hakan kuskure ne, ku sani a rayuwa komai yana faruwa da sanadi, inda ba don sanadin rasuwar Sheikh Abubakar Giro ba to da ba’a fahimci gaskiyar ba

An jima ana yiwa su Sheikh Abdullahi Bala Lau zargin rashin kula da wasu Malamai masu karamin karfi, amma faruwar abin nan da Asadussunnah ya tabo ya wanke su Shugaba Abdullahi Bala Lau daga dukkan zargi, kuma duk wani mai hankali da adalci ya fahimci gaskiya

Duk wanda bai ji cikakken bayanin abinda ya faru ba, to na saka bidiyo a shafina na

A YouTube channel ta wannan link https://youtu.be/SiGZt586ijw?si=fV8peT8t2XIKl62E

Muna rokon Allah Ya jikan Sheikh Abubakar Giro Argungu
Allah Ya saka wa Shugaba Abdullahi Bala Lau da tawagarsa da gidan Aljannah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN