Labaran Kannywood

Cikin Rashin Jin Dadi Nafisa Abdullahi Ta Karyata Wannan Bidiyon Da Ake Yadawa Da Sunan Itace A Cikin Tana Wanka

Babbar jarumar kannywood Nafisa Abdullahi bayan tsawon lokaci da akayi ana yada wani bidiyo a matsayin itace take wanka a kwamin wanka na shakatawa wato (swimming pool).

Gadai Bidiyon

Jarumar bata ce komai ba sai kwanakin nan da taga mutane basu da alamar daina yada wannan hoti da sunan itace a ciki. Sannan masoyanta da yawa sun yarda itace a cikin wannan bidiyo.

Jaruma Nafisa Abdullahi bata cika yin magana akan irin wadannan jita jitar ba amma duba da tayi kama da wacce aka yadawa a matsayin ita sannan da la’akari da tayi mutane sun yarda tayi duba da mutuncinta ta fito a shafinta na Twitter tati magana.

▶️ PLAY

Jarumar tace: “Don haka na dan jima ina ganin wadannan hotunan mutane suna ganin ni ne, sai na yi dariya ban damu da cewa komai ba, LOL kuma. This isn’t me.. waccan macen dake bakin wurin wanka tana da guntun gashi nikuma gashi na ya wuce gadon baya.”

Mutane da yawa a wannan lokacin sun yarda ba ita bace bayan ya fito tayi sanarwar ba ita bace din tayi wannan sanarwa ne da harshen turanci kamar yadda muka dauko maku hoto.

Wasu kuma daga ciki sun ce karya take itace a cikin wannan hotuna babu yadda zata iya yi masu alaye wato ta yaudare su da kalamanta. Sannan jaruma nafisa Abdullahi tace zata baiwa duk wanda ya gano asalin soshiyal media account din wadannan wanda ake yadawa a matsayin ita naira 100k.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN