Labaran Kannywood

Da Aikin Fim zan shiga Gidan Aljannah ~ Cewar Sadiq Sani Sadiq

Da Aikin Fim zan shiga Gidan Aljannah kuma ko ýata ce tace zatayi film zan bata guduwa cewar Fitaccen Jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq a tattaunawa ta Musamman da yayi da Hadiza Gabon.

Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya bayyana duniya cewar shifa aikin film yayi mata komai kuma yanasa ran shine zai zama sanadiyyar shigansa Aljanna.

Sannan ya fadi abubuwa da dama wanda sai kunga wannan Bidiyon zaku tabbatar da komai.

GADAI BIDIYON 👇 

PLAY ▶️ 

A wannan tattaunawa na Musamman da ya kasance tsakanin Fitaccen jarumin masana’antar kannywood Sadiq Sani Sadiq da Jaruma Hadiza Gabon, Sadiq ya Bayyana Abubuwa da dama wanda kowaye zaiso yaji.

A Cikin tattaunawar da Hadiza ta Tambayi Sadiq wasu tambayoyi wanda Anjima ana jiran amsoshi daga garesa, tambayoyi ne kamar haka:

● Shin yana da Maigida a Kannywood? ( a kwanakin baya Sadiq yace Sam Sam bashi da Mai gida a Kannywood wanda hakanne yasa aka sake masa tambayar, kuma ya bada Cikekken amsa.)

● Shin Sadiq Zai Kara Aure?

● Shin Meyasa idan ya fara Soyayya da matan Kannywood yaba dadewa sai ya waske kamar yadda matan Kannywood sukayi korafi?

– Wayannan sune kadan daga Cikin tambayoyin da aka masa wanda ya bada amsoshi daidai da tambayoyin.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️

Shin Kanason Kallon Bidiyon Hirar ?

Domin Kallon Cikekken Bidiyon kaitsaye daga Tasha Hadiza Gabon Official kadanna akan Koren rubutun dake kasan wannan rubutun.

Watch Full Video

Mungode, ku kasance damu a Cikin wannan tashar domin samun labarai masu Nishadantarwa, ilmantarwa,

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN