Labaran duniya
Da DUMI-DUMI: An Bawa Alhaji Atiku Abubakar Lambar Yabo Kan Irin Gudunmawar da Yake Yiwa Addinin Musulunci
An Bawa Alhaji Atiku Abubakar Lambar Yabo Kan Irin Gudunmawar da Yake Yiwa Addinin Musulunci.
Zababben dan Takarar Shugaban Kasar Nigeria Karkashin Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar Ya wallafa a Shafin sa na Facebook inda ya bayyana Farin Cikinsa Kan lambar Yabon da aka bashi daga Kasar Saudiyya.
GADAI BIDIYON
Alhaji Atiku Abubakar Ya bayyana a Shafin sa kamar haka “Cikin Yanayin Na Jindadi da godiya Na karbi bakuncin Farfesa Umar Al-Afify na Jami’ar Islamiyya ta Madina dake kasar Saudiyya. Yazo gidana na Yola a karshen mako domin bani lambar yabo kan gudummawa ta ga Addinin Musulunci a Najeriya. Ina mika godiya ta ga Allah madaukakin Sarki.
Ga Dai Bidiyon nan Kamar Haka :