DA DUMI-DUMI: Kalli Bidiyon Yadda Akyiwa Buhari Jifan Aljannu a Jihar Kano
DA DUMI-DUMI: Kalli Bidiyon Yadda Akyiwa Buhari Jifan Aljannu a Jihar Kano
YANZU-YANZU: Wasu Fusatattun Matasa Sun Fara Kone- Kone Akan Hanyar Da Shugaba Buhari Ya Je Bude Aiki A Kano
Matasan dai sun fara kone-kone ne akan hanyar shugaba Buhari na zuwa wajen bude gadar NNPC mega station dake jihar Kano.
Inda suka dunga jifar Motocin shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayin da ya biyo hanyar.
GADAI BIDIYON
Sai dai a Rahotanni da muke samuwa yanzu Hotunan da ake yadawa cewan wasu sun tare hanya a Hotoro, ko an yi jifa, ko makamancin haka a lokacin ziyarar da Shugaba Muhammadu Buhari yake yi a jihar Kano a yanzu ba gaskiya ba ne.
Zuwa yanzu Shubaga Buhari ya bude ayyuka takwas, a sassan birnin Kano daban – daban, kuma ko’ina an yi cikin nasara.
Shugaba Buhari da tawagar sa ba su ma bi ta hanyar da ake yadawa cewa an yi jifan ba, idan wani abu ya faru toh ba shi da alaka da zuwan Shugaban Kasa.