Kannywood
Da DUMI-DUMI Rarara Ya Saki Sabuwar Wakar Masu Crypto “Yan Mining”
Da DUMI-DUMI Rarara Ya Saki Sabuwar Wakar Masu Crypto “Yan Mining”
Ayau Asabar ne Fitaccen mawakin siyasa Alhaji Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Yan Mining” kamar yadda yayi Alkawari a makon da yagabata.