Labaran Kannywood

Da Dumi Dumi ~ Rarara ya Saki Wakar Cikin Musulunci ga Kwankwaso

Da DUMI-DUMI – Rarara Ya Saki Sabuwar Wakar Cin Mutunci ga Kwankwaso bayan da aka Bayyana Ganduje kadai a Masayin Ministan Tinubu.

Rarara Ya  Saki Wakar ne Mai Suna ” TINUBU YACE” A Daren Jiya, Wanda a Cikin Wakar Yake Caccakar Mai girma Tsohon gwamnan Kano wato Rabiyu Musa Kwankwaso. KALLI BIDIYON ANAN 👇 

PLAY ▶️

Kamar yadda kuka sani Dauda Kahutu Rarara mawakin siyasa ne wanda a koda yashe yake Raira Wakarsa ga Jam’iyyar APC haka zalika wannan karan ma dai wakar ta Jam’iyyar APC ne.

Rarara ya Saki wannan Wakar ne dan nuna Matsayin Tsohon gwamnan Kano wato Dr Abdullahi Umar Ganduje a Cikin Villa, a wani bangaren kuma bayyana yadda Kwankwaso ya Rasa yin Nasara a sunayen Ministocin da Bola Ahmad Tunubu ya bayyana a masayin ministocin sa.

Gaskiya wakar yayi dadin sauraro kamar dai yadda muka Kalli Bidiyon a tashar Mawakin sai dai abun Rashin dadin shine yadda yake Caccakar bangaren su Kwankwasiyya.

Kalli Bidiyon Anan 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN