Labaran duniya
Da dumi-dumi: Kalli Bidiyon Yadda Atiku Abubakar ya jagoranci zanga-zangar nuna rashin amincewa da Zaben da Yagaba na Shugaban Kasa
Da dumi-dumi:Yadda Atiku Abubakar ya jagoranci zanga-zangar nuna rashin amincewa da shirin zaben gabadaya a babban ofisin hukumar zabe, INEC, Abuja.
Atiku Abubakar ya jagoranci ‘yan jam’iyyar PDP a zanga-zangar da suka gudanar ta nuna adawa da sakamakon zaben shugaban Najeriya na 2023, a Abuja.
A cikin wadanda suka halarci zanga zangar, akwai shugaban jam’iyyar ta PDP, Iyorchia Ayu da kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.
GADAI BIDIYON