Labaran duniya

DA DUMI-DUMI: Yadda Magoya Bayan Sheikh Abduljabbar Suka Girgiza Duniya da yin Maulidin Annabi SAW

Ashabulkahfi Bauchi State suna taya Al’ummar Musulumi Murnar Zagayowar Haihuwar Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad S A W

Ayau ne dai Muslimai Mabiya agidar Darikar Tijjaniya suke gudanar Sallar Maulidin Manzon Allah S.A.W, wanda ake gabartarwa a kowanne sabuwar shekara.

Haka zalika Mabiya Sheikh Abduljabbar Nasuru kara wanda ake musu wata kollo, suka sun gabatar da murna ta musamman dan Gudanar da Maulidin Annabi SAW.

Sai a bunda yafi baiwa Mutane mamaki shine ganin yadda akewa Sheikh Abduljabbar Nayin batanci ga Fiyayyan Halitta Annabi SAW, gadai gaskiya ta bayyana, Ashe suna daya daga cikin masoyan Annabi SAW.

Gadai Hotuna Kai tsaye daga inda suke gabatar da Maulidin:

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN