Labaran duniya

Da Dumi Dumi: Yanzu Murja Zazzafar Martani Akan Auren Zawarawa da Za’ayi Mata

Da DUMI-DUMI Yanzu-yanzu Murja Ta Maida Zazzafar Martani Bayan da Gwamnan Kano tace Zata Sanyata Cikin Jerin Zawarawan da Za’a Aurar.

A jiyane dai Mai girma gwamanar jahar kano abba kabeer yusuf (Abba gida gida )ya dauki nauyi Auran da jarumar tiktok murja lbrahim Kunya(Yaga Yaga Men) domin ta daina yawan gara gamba a titi itama taje gidan mijin ta ta natsu domin raya sunnah aure..

Wannan Aure da za’ayi wa murja Aurene
wadda zai mata cikin gata saka mako
jajircewa da tayi wajen ae nifi Zabe da kuma taya mai girma abba murna lashe zabe..

Gaskiya kam murja tayi jahadi A lokuta baya yadda ta dage ta keson kwankwasiya ba gaskiya bane.. lokacin da mai girna abba yaci zabe a kasa ta taka har gwamman hawus..Tana Tafiya Tana Gada.

Haka kuma ranar rantsar dashi haka ta
kutsa ta yunkura cikin dubban maxa..Domin nuna Farin cikinta Har saida aka samu wasu hegu Gayu suka dinga Taba Mata Kullutai….

Yanzu gashi tasamu sakayya zata shiga
cikin Top list na zawarawan da gwamnatin kano zata aurar a kwanakin Nan …Saura idirisu mai hushirya inaga shi hukumarhizba zata masa….

Murja tafito Ta Nuna Amuncewarta game da Maganar Aurar da ita da Mai Girma Gwamnan jihar Kano yayi inda Ta Saki Sabuwar Bidiyon Dan Nuna Godiya daga bisani Cikin Bidiyon ta Warware Cece-kuce da Mutane suke yadawa na cewa Cikin Zawarawa ake shirin saka ta.

GADAI BIDIYON KAI SAYE DAGA SHAFINTA:

Zaku iya Kallon Bidiyon Kai Tsaye Idan Kuka Dannan Koren Rubutu dake Kasa:

FULL VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN