Labarai
Da DUMI-DUMI: Yanzu-Yanzu Dubban Mazauna Kano sun fito Zanga zanga akan kalaman da tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi.
Da DUMI-DUMI: Yanzu-Yanzu Dubban Mazauna Kano sun fito Zanga zanga akan kalaman da tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi.
Najeriya 🇳🇬 — Dubban mazauna Jihar Kano sun fito kan tituna domin zanga-zanga mai yawa, suna yin tir da kalaman tsohon shugaban ƙasar Amurka Donald Trump game da zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Masu zanga-zangar sun zargi Trump da Amurka da ƙoƙarin haifar da rikici da rarrabuwar kai a ƙasar. Sun kuma yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta kare ‘yancin mulkin ƙasa daga abin da suka kira tsoma bakin ƙasashen waje da yaɗa bayanan ƙarya.
GADAI BIDIYON ANAN