Da DUMI-DUMI ~ Yanzu Yanzu Rarara Saki Zazzafar Wakar Cin Mutunci ga Ganduje akan Rigimarsu
Da DUMI-DUMI ~ Yanzu Yanzu Rara Ya Saki Zazzafar Wakar Cin Mutunci ga Ganduje akan Rigimarsu
GANDUJE DA RARARA SUN SA ZARE…
Kano ta dauki zafi bayan da Dauda Kahutu Rarara fitaccen mawakin shugaban kasar nan ya saki sabuwar waka da ya harbi gwamna Ganduje da baki.
GADAI BIDIYON
Rarara wanda shi ne shugsban kungiyar nan ta 13×13 da yake a sahun gaba a baya wajen goyon bayan gwamnan a shekarar 2015 da kuka 2019.
Asalin abin dai ya taho ne tun daga lokacin da mawakin yaki goyon bayan dan takarar gwamnan APC Dr Nasiru Yusuf Gawuna a Kano, inda ya wake dan takarar gwamnan a jam?
‘iyyar ADP Sha’aban Sharada.
Duk da a hannu daya kuma yana goyon bayan jam’iyyar APC a matakin kasa na takarar shugaban kasar Tinubu/Shettima.
GADAI BIDIYON
An dai ji Rararan a wakarsa ta ‘Lema ta Sha Kwaya’ ya siffanta gwamnan da hankaka; mai fuska biyu ke nan.
Wasu ma na ganin wannan fada ne na cikin gida
Inda wasu kuma ke cewa ai halin Rararan ne haka a duk lokacin da suka raba gari da wani da suke tare, domub ya yi wa ma wadanda suka fara fiddo shi tun asali.
Wasu na hannun damar Ganduje sun fara zafafan martanoni a kafafensu na sadarwa, abin da da ke nuna mai afkuwa ta afku. Musamman ma da suke nuna bai isa ya halarci taron da Tinubu zai yi a Kanon.
Mawakin dai ya saba amfani da kalmomin ‘Duna’ da ‘Tsula’ da ‘Jan Biri’ da ‘Barawo’ da kuma ‘Hankaka’ da ke sa wakokinsa su yi tasiri a kan ‘yan siyasa.
Ayau kuma Karara ya Sake bayyana a Cikin wani dan gajeren Bidiyon inda yake maida Martani akan Rigimar tasu wanda zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa