Labaran duniya

Da Dumi Dumin sa Yanzu Yanzu Shiekh Dahiru Bauchi Yayi Martani Akan Wakar Ado Gwanja Chass Dana Su Safarau Mr 442

Ta faru ta kare Yanzu-Yanzu fitaccen malamin addinin musulunci sheikh dahiru dauchi yayi martani akan wakar fitaccen mawakin Ado Gwanja

Malamin addinin musuluncin dai yayi martanin nasa ne a wata tattaunawa dayayi a fadarsa Dake bauchi inda yayi suka akan yadda wakar ta Ado Gwanja take bata Tarbiyar Al umma.

Indan baku manta ba a cikin makonnan mun kawo muku labarin yadda Wata Budurwa Ta Hadu da Fushi Ƴaƴanta Yayin Da Take Wakar Ado Gwanja

Budurwar Mai suna Khairat Imam Auta tace bayan ta gama Shiryawa zata hau wakar Ado Gwanja, ta “chasss” a tiktok bata san yayanta ya shigo gidan ba, tana cikin yi taje an Kaimata duka ita da wayar a karshe Dai waya tafashe yanxu ninaga chass. a cewar ta.

Wannan na nunin wakar wamaki Gwanja na taka rawa wajan bata Tarbiyar mutane.

Gadai Bidiyon yadda Malam yayi bayanin:

https://youtu.be/NsTVit58-AQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN