Labaran duniya
Da Dumi dumin ta: Cikin Nadama da Zubar da Hawaye Turji ya sake aika Budeddiyar Wasikar Nadama a karo na Biyu
Cikin Nadama da Zubar da Hawaye Bello Turji ya sake Aika Budeddiyar Wasika a Karo na Biyu
Shugaban yan Bindiga Bello Turji yayi nadamar Abun da yayi, ya bayyana hakan ne a yayinda ya aika wata sabuwar Murya in Tausayawa inda yake tabbatar da cewa su a duk inda suke suna daraja malamai.
Kuma yaci gaba da Jan Hankali game da duk abubuwan suka faru a baya, zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: