Labaran duniya
Da DUMI-DUMIN TA: Yanzu-yanzu An kama kwantena Guda 8 dauke da kudade daga gidan Tinubu zuwa Banki
Da DUMI-DUMI Yanzu-yanzu: An kama kwantena Guda 8 dauke da kudade daga gidan Tinubu zuwa Banki
Rahotanni Daga Birnin Legas, An kama wata mota kirar kwantena Guda 8,mai dauke da tsofaffin takardun kudi na Naira ta bar gidan Tinubu Legas zuwa banki.
Gadai Bidiyon
Kamar yadda jaridar Wise news ta wallafa a Shafinta, a hankali yanzu an garzaya da kudaden wajan Adanawa dan cigaba da bincike.
Cikekken labarin na tafe, kuci gaba da kasancewa damu dan samun Cikekken labarin.