Labaran Kannywood
DA DUMI DUMINSA: Fitaccen Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Gawuna Is Coming.
DA DUMI DUMINSA: Fitaccen Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar wakarsa mai suna “GAWUNA IS COMING.
Rarara ya saki Zazzafar Wakane ayau da ake a Gobe Ne dai Kotu Zata Yanke Hukunci A Jihar Kano Akan Karar Da Gawuna Yake Ta Kalubalantar Nasara Abba Gida-Gida.
Gaskiya Wakar ta Tada Kura inda yake Zazzafar Malamai kamar yadda zakuji a cikin wannan bidiyo.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY VIDEO
Domin Kallon Cikekken Bidiyon kai tsaye daga tashar fitaccen mawakin jam’iyyar APC wato dauda Kahutu Rarara, kadannan akan Koren rubutun dake kasan wannan rubutun: