Labaran duniya

Da Dumi Duminta: Yanzu-Yanzu Abba Gida Gida ya Bayyana wurare 14 da zai Rusa su Cikin Gaggawa.

Kamar dai Kullum ayau ma dai mun dawo muku da Labari da Dumi duminsu.

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf wanda akafi sani da Abba Gida Gida ya Bayyana wasu wuraren zai rusasu Cikekken Gaggawa saboda An Gina su ba bisa ka Ida ba.

Zaku Iya jin Cikekken Bayanin a Cikin wannan Bidiyon kasa :

PLAY ▶️

Bayan da Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya Bayyana wuraren da yakamata ya rusa, ya kuma bayyana dalilin da yasa za a rusa su. Yayi Tambayoyi Guda Uku kamar haka:

1. Shin ku fadacmin jiha guda daya a fadin Nijeriya da ake zagaye makarantun yara da shaguna ta inda ba za ka iya gane alama ta makaranta ba a gurin indai ba ka duba sign board ba.

2. A wace jiha ce ake siyar da babban layi a cikin kasuwanni a yi shaguna ta inda babu hanyar ruwa ballantana hanyar motar kwana-kwana wanda idan gobara ta tashi za ta shiga domin kai agaji.

3. Kasar Saudiyya kullum kokarin tashin otal din da ke kusa da harami suke domin fadada masallaci amma a mulkin Ganduje siyar da cikin masallaci yake yi.

A karshe dai ina kira ga mutanen garin Kanon Daba da su yi duba na tsakani da Allah su san da cewar Ganduje ya yi gwamnatin jari-hujja ne da rashin jin tausayin talaka, shi ya sa Kanawa suke farin ciki da rusau din da gwamnatin yanzu ke yi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN