Labaran duniya

Da Na Auri Talaka gwara na Auri dan giya cewar wata Budurwa

Wata Budurwa me suna miss siyama ta bayyana cewa data Auri talaka Gwara ta auri dan giya, Budurwar ta wallafa hakan ne a shafin ta na twitter wanda hakan yana nuna cewa idonta ya riga ya rufe da san abin duniya.

Wanda kuma a yanzu Zamanin da muke ciki yawancin yan mata sunfi son auren mai kudi akan talaka duk da cewa kuwa yawancin yan matan bawai Suna son masu kudin tsakani da Allah bane kawai dai suna son sune dan arzikin da Allah yayiwa masu.

Gadai abinda jarumar ta wallafa nan a shafinta na twitter.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN