Labaran Kannywood

DaDumiDuminSa: Fatima Ali Nuhu Tafitar Da Mijin dazata Aura Yanzu a…

DaDumiDuminSa: Fatima Ali Nuhu Tafitar Da Mijin dazata Aura Yanzu a…

Masha Allah: Fatima Ali Nuhu Tafitar da Mijin dazata Aura Ne Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari Da Gaske Tafitar da Mijin Ko aa. Yanzu Muka Samu Wani Labari Akan Cewa Jaruma Fatima Yar Gidan Sarki Ali Nuhu Ta Fitar da Mijin dazata Aura Inda Jama’a Dadama Yanzu Haka Suna Nan Suna Taya’ta Murna da Farin Ciki Na Wannan Lamari.

Fatima Ali Nuhu Tana Daya Daga Cikin Jarumai Kana’na Dasuke Taka Muhimmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’anta Ta Kannywood. Yau Anyi Yan Kwanaki da Fara Yada Wannan Labari Akan Auren Yar Gidan Ali Nuhu

Gadai Bidiyon

Amma kuma Maganar Gaskiya Wannan Lamari Ba’ Haka Yake Ba Wato dai Karya Ne.

Fatima Ali Nuhu Bata Fitar da Mijin dazata Aura Ba Wannan Shine Maganar Gaskiya Akan Wannan Lamari Wato dai Maganar Za’ayi Auren ta Karya Ne Ba Haka Yake Ba. Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Gaskiya Akan Wannan Lamari Na Yadda Ake Yada Labarin Auren Yar Gidan Ali Nuhu Wato dai Fatima.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN