Daga Karshe dai Gaskiya ta Bayyana Auren Mawaki Ado Gwanja da Jaruma Momee Gombe
A jiya ne dai awasu hotunan jaruma Momee gombe da Mawaki Ado isah gwanja ya karade shafukan sada zumunta wanda hoton ya matukar girgiza mutane ganin yadda sukayi fitan Amarya da ango. Inda mutane suka dunga yada hotunansu da sunan ado Gwanja zaiyi wuff da Momee gombe.
Sai dai kamar yadda muka saba binciko muku wani al’amari da yake daure muku kai, haka yauma dai mun binciko muku da gaskiya magana game da wannan lamarin.
GADAI GASKIYAR CIKIN WANNAN BIDIYO
Munbi duk hanyan da zamu iya bi domin samo muku sahihancin akan wannan sai dai babu wanda ya tabbatar mana da faruwar hakan.
A nazarin da mukayi mun gano cewa Tufafin Ado Gwanja din da suka dauki hoton tare da Momee gombe ba sabo bane,domin da kayan ya dauki hoton tallar Album dinshi daya saki a kwanakin baya na “Amada”
GADAI BIDIYON
Kuma a cikin masana’antar kannywood ana yawan samun iri iren hakan sai daga baya ayi bayani bayan hotuna sun dauki hankulan mutane yawancin hakan yana zama ko wajen daukar wani sabon shiri ko bidiyon waka ko kuma tallar wani gurin hakan.
Haryanzu dai muna cigaba da bincike, da zaran mun samu cikakken bayani, zamu sake sanar da ku.
Gadai hotunan: