Labaran Kannywood

Daga Wajen Daukar Wakar Mr442 da Safara’u ~ Inda Asss

Bidiyo kai tsaye Daga Wajen Daukar Sabuwar Wakar Mr442 Da Safara’u Mai Suna “Inda Asss” Gaskiya Wannan sabon Bidiyon Wakar Tun Yanzun Wajen Daukarsa Ya Jawo Maganganu a Wajen Al’umma Domin Irin Rashin Darajar Da Aka Fara Gani A Bidiyon Wakar.

Kamar dai Kullun Mr442 Tare Da Abokan Aikinsa Harda Safara’u, Sunata Sake Bullo Da Wani Sabon Lamarin Da Yake Jawo Cece Ku Ce, Inda Har Kullun Abun Nasu Gaba Yakeyi Ba Baya Ba.

Abin Tambaya Anan, Shin Su Sunfi Karfin Hukuma Ne, Koko Dai Kawai An Kyalesu Ne Suci Karen’s Ba Babbaka, Ganin Yanda Kullun Suke Fitar Da Wasu Sababbin Salon Iya Shege Ba Tare Da An Musu Birki Ba.

Gadai Bidiyon:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN